iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Robert Schmuhl fitaccen masani kan harkokin siyasar kasa da kasa a kasar Amurka ya bayyana yanayin da siyasar kasar ta samu kanta  a ciki da cewa babban abin kunya ne.
Lambar Labari: 3485541    Ranar Watsawa : 2021/01/10